Petition Closed

CIKE WANNAN FORM IDAN KUNA TARE DA MUHAMMAD SUNUSI II

This petition had 8 supporters


Muhammad Sunusi ll ko yau ya bar sarautar Kano burin sa ya gama cika ya gaji gadon kakan sa, kuma dole a lissafa shi cikin jerin sarkunan Kano. Babban buri Dan Sarki ya zama Sarki koda kuwa na Kwana daya ne, shi kuwa alhamdulillah yau shekarar sa Uku buri ya cika.

 

Gidan Sarkin Kano Malam Dabo wallahi sai jin Sarkin Kano Dabo, zai yi Sarkin Kano, Gwamna kuwa ko dan gyartai shine da karshen Talauci zai iya zama Gwamna. 

 

Babban abin godiya ga Allah har yanzu ban ji wani daga jin Sarkin Kano Malam Dabo ya aibata Sarki Kano Muhammadu Sunusi ll ba, sai ya'yan bayi wadanda basu san darajar sarauta, wanda wallahi wani daga cikin masu irin wannan maganar ta rashin Kunya ga mai martaba uban sa ko darajar mai bawa dokin Sarki dusa bai kai ba. Amma yau shine don zamani ya zo har zai iya buda baki ya fada wa Sarki magana.

Tir da wannan wayewar.Today: Muhammadu Sunusi II supporters is counting on you

Muhammadu Sunusi II supporters needs your help with “Arewa: CIKE WANNAN FORM IDAN KUNA TARE DA MUHAMMAD SUNUSI II”. Join Muhammadu Sunusi II supporters and 7 supporters today.